N° |
Terme haoussa |
Variante 1 |
Variantes 2 |
Terme français |
438 |
Taɓawa |
Taɓe-taɓe |
|
Manipulation |
439 |
Taɓe-taɓe |
Taɓawa |
|
Manipulation |
440 |
Takardar kacici |
|
|
Fiche |
441 |
Taki |
|
|
Pas |
442 |
Talhatana |
|
|
Losange |
443 |
Talhatana |
shaida |
|
Croix |
444 |
Tambaya |
|
|
Question |
445 |
Tan |
|
|
Tonne |
446 |
Tano |
Silanda |
|
Cylindre |
447 |
Tantance |
|
|
Identifier |
448 |
Tantancewa |
|
|
Identification |
449 |
Taso |
Kama |
|
Coûter |
450 |
Tsaga |
|
|
Hachure |
451 |
Tsakani |
Giɓi |
|
Ecart |
452 |
Tsakani |
|
|
Intervalle |
453 |
Tsaƙiya |
|
|
Milieu |
454 |
Tsamne |
Kwaranga |
Gwalgwado |
Echelle |
455 |
Tsantsa |
Bai ɗaya |
|
Homogène |
456 |
Tsanwa |
Kore |
|
Vert |
457 |
Tsara |
Jera |
|
Ordonner |
458 |
Tsara |
|
|
Bissectrice |
459 |
Tsara |
Karkasa |
|
Classer |
460 |
Tsarawa |
Shiryawa |
|
Mise en ordre |
461 |
Tsari |
Shiri |
|
Disposition |
462 |
Tsarin adadai |
|
|
Nombres dans l'ordre |
463 |
Tsarin aune-aune |
Tsarin awon metir |
|
Système métrique |
464 |
Tsarin awon metir |
Tsarin aune-aune |
|
Système métrique |
465 |
Tsarintawa |
Karkasawa |
|
Classement |
466 |
Tsawo |
Tsayi |
|
Longeur |
467 |
Tsawo |
Tsayi |
|
Hauteur |
468 |
Tsawo ɗaya da… |
Girma ɗaya da… |
|
Aussi grand que |
469 |
Tsawon lokaci |
|
|
Durée |
470 |
Tsaye |
|
|
Vertical |
471 |
Tsayi |
Tsawo |
|
Hauteur |
472 |
Tsayi |
Tsawo |
|
Longeur |
473 |
Tsinta |
Wara |
|
Tri |
474 |
Tuli |
Nauyi |
Kabri |
Masse |
475 |
Tushe |
|
|
Base |
476 |
Tushen alwakita |
|
|
Base d'un triangle |
477 |
Tushen siffa |
|
|
Base d'une figure |
478 |
Ukku |
|
|
Triple |
479 |
Umurni |
|
|
Consigne |
480 |
Waje |
Ƙibla |
|
Direction |
481 |
Wara |
Tsinta |
|
Tri |
482 |
Warintaka |
|
|
Equivalence |
483 |
Wata |
|
|
Mois |
484 |
Wata ukku |
|
|
Trimestre |
485 |
Ƴan cingarangaran |
|
|
Pièce d'argent |
486 |
Ƴar takardar tantancewa |
|
|
Etiquette |
487 |
Yawa |
|
|
Quantité |
488 |
Yayyankawa |
|
|
Découpage |
489 |
Yi |
Lasafta |
|
Effectuer une opération |
490 |
Yi tsage-tsage |
|
|
Hachurer |
491 |
Yin la'akari |
Lura |
|
Observer |
492 |
Zama na garke |
|
|
Appartenance |
493 |
Zane |
|
|
Figure |
494 |
Zane |
|
|
Schéma |
495 |
Zane |
Dodo |
|
Motif |
496 |
Zane |
Foto |
|
Dessin |
497 |
Zanen kaɓatawa |
|
|
Dessins symétriques |
498 |
Zartarwa |
Ƙarfafawa |
|
Application |
499 |
Ziri |
Ƙwaryar takarda |
|
Bande |
500 |
Zurfafa |
|
|
Approfondir |