N°   

Terme français

Terme haoussa

Variante 1

Variantes 2

1

Activité

Kacici-kacici

Aiki

 

2

Addition

Ƙari

Daɗi

Haɗi

3

Addition à trou

Ƙari mai wurin ciko

 

 

4

Addition avec retenue

Ƙari mai ajiya

 

 

5

Addition repétée

Ƙari bisa Ƙari

 

 

6

Addition sans retenue

Ƙari marar ajiya

 

 

7

Additionner

Ƙara

Daɗa

Haɗa

8

Aire

Faɗi

 

 

9

Aligner

Jera

 

 

10

Angle

Kusurwa

Lungu

 

11

Angle aigu

Matsatsar kusurwa

 

 

12

Angle droit

Madaidaiciyar kusurwa

 

 

13

Angle obtus

Buɗaɗɗar kusurwa

 

 

14

Année

Shekara

 

 

15

Appartenance

Zama na garke

 

 

16

Appartenir

Shiga garke

 

 

17

Application

Ƙarfafawa

Zartarwa

 

18

Appliquer

Ƙarfafa

 

 

19

Approfondir

Zurfafa

 

 

20

Arbitraire

Marar walaki

 

 

21

Arborescence

Siffar rassen icce

 

 

22

Arbre de calcul

Iccen lissafi

 

 

23

Are

Ar

 

 

24

Arête (d'un cube)

Layin muƙa'abi

 

 

25

Arithmétique

Lissafi

ƙida

 

26

Arrondir

Cika

 

 

27

Association

Dangantaka

 

 

28

Associativité

Ƙa'idar dangantaka

 

 

29

Associer

Danganta / Gauraya

 

 

30

Au dessus

sama

 

 

31

Augmentation

Ƙari

Daɗi

 

32

Augmenter

Ƙara

 

 

33

Aussi grand que

Tsawo ɗaya da…

Girma ɗaya da…

 

34

Autant que

daidai da…

 

 

35

Axe de symétrie

Layin kaɓaci